Daraktan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Eric Abidal ya ajiye aikin sa a kungiyar sakamakon zazzaga wa kungiyar sa kwallaye 8 a raga da Bayern Munich...
Wasu dalibai ‘yan ajin karshe a makarantar sakandire sun bayyana jin dadin su a kan yadda jarabawar WAEC, ta ke zuwa musu da sauki sakamakon shirin...
Wasu matasa masu gudanar da sana’ar likin robobin Babura a kasuwar Wapa da ke karamar hukumar Fagge sun yi kira da matasa a kan su cire...
Tsohon dan wasan kungiyar Burnley da Manchester City, Joe Hart ya koma kungiyar Tottenham Hotspur a matsayin kyauta. Hart sabon mai tsaron ragar Tottenham ya rattaba...
Manchester City ta tabbatar da mai tsaron ragar ta Claudio Bravo ya bar kungiyar bayan da kwantiragin say a kare. Dan wsan mai shekaru 37 dan...
Hukumar bada katin dan kasa ta ce, bayan tafiya dogon hutu na watanni saboda bullar cutar Corona ta dawo aiki domin ci gaba da yiwa al’umma...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta tabbatar da cewa mai tsaron ragar ta Marc-Andre ter Stegen da yi yuwar tafiya hutu sakamakon aiki da za a...
Mahukuntan gasar Ligue 1 na kasar Faransa sun dakatar da wasan farko a gasar da za a fara a ranar Juma’a sakamakon an samu dan wasa...
Mai Magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, daurin talala ga masu kananan laifuka ya...
Direbobin baburan adaidaita sahu sun koka kan yadda har yanzu hukumar KAROTA, ta gaza cika alƙawarin sanya musu na’urar Tracker a cikin ababen hawan su. Tun...