Gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya ce, da zarar lokacin da aka ɗaukarwa wanda ya yi ɓatanci ga Annabi Muhammad da a ka yankewa...
Mai horas da Arsenal Mike Arteta ya ce kungiyar san a daf da cimma yarjejeniya da dan wasan gaban sa, Pierre-Emerick Aubameyang, domin ya sabon ta...
Kungiyar kwallon kafa ta SS Lazio a kasar Italiya ta dauki sabon mai tsaron raga Pepe Reina daga kungiyar kwallon kafa ta AC Milan. Reina mai...
Wani malami a sashen koyar da shari’a ta Jami’ar Bayero da ke Kano, Dakta Nuhu Musa Idris, ya yi kira da a duba wasu dokokin da...
Wani Malami a jihar Kano Shaikh Isah Muhammad Abubakar ya ce, ba dai-dai ba ne yadda wasu mutane ke aikata dabi’ar yi da mutane musamman a...
Tsohon shugaban kungyar kwallon kafa ta Real Madrid, Ramon Calderon ya ce a na sa ran Barcelona za ta iya amincewa ta rage farashin dan wasan...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ja hankalin gwamnati da ta dubi Allah ta sahalewa...
Dan wasan bayan kasar Brazil, Thiago Silver a na sa ran yau Alhamis zai yi gwajin lafiya a kungiyar kwallon kafa ta Chlsea. Thiago Silver mai...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Luis Suarez, ya tabbatarwa da sabon kocin kungiyar Ronald Koeman cewa zai sauya sheka. Suarez mai shekaru 33...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ja hankalin matasa da su tashi tsaye wajen neman...