A karo na farko an yi gwajin kwakwalwa ga masu niyyar yin aure a unguwar Danbare da ke jihar Kano domin dakile yawaitar rikicin ma’aurata wanda...
Tsohon dan mai tsaron ragar kungiyar Real Madrid kuma dan kasar Andulusiyya, Iker Casillas ya jingine safar hannun sa ta kamun kwallo daga harkokin tamaula. Dan...
Shugaban kwamitin tattara tallafin rage radadin yanayin Corona Farfesa Muhammad Yahuza Bello ya ce a wannan karon ma gidaje dubu 50 ne za a rabawa tallafin...
Mai magana da yawun gidan ajiya da gyaran hali a jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, ba’a baiwa daurarru nama mai kashi saboda...
Al’ummar unguwar Wailari da ke karamar hukumar Kumbotso sun gudanar da gangami domin wayar da kai da kuma jan kunne a kan matasan da ke ta’ammali...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta...