Dan wasan kungiyar Sporting de Mundial a kasar Ingila, ya kutufi alkalin wasa mai suna Satyam Toki a fuskar sa, sakamakon ya baiwa dan wasan jan...
Majalisar kula da al’amuran shari’a ta kasa ta amince da nadin wasu sababbin alkalan babbar kotu guda shida a jihar Kano. Hakan na kunshe ta cikin...
Ministan farko a matakin lafiya na kasar Nertheland wato Holland, Nicola Sturgeon, ya ce ba za a yi wasanni a makon nan ba a kasar, sakamakon...
Shugaban kungiyar ‘yan sintiri ta jihar Kano, Muhammad Kabir Alhaji (MK Alhaji) ya bayyana cewa, kungiyar ‘yan sintiri wato Bijilanti a matakin jiha ba ta yi...
Nuna rashin da’ar wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Kaduna guda uku a zauren majalisa ya janyo masu hukuncin dakatarwa na tsawon watanni tara a ranar Talata....
A na zargin wani mutum mai suna Usman Ali dake unguwar Dabai a jihar Kano da bibiyar tsohuwar matar sa da ya sake ta, bayan ta...
Mai rike da kambun gasar kwallon Snooker na duniya har sau uku, Mark Selby, ya kai matakin zuwa wasan karshe a wasan Snooker, bayan da ya...
Dan wasan mai shekaru 24 wanda ya ke taka leda a kungiyar Olympiakos ta kasar Girka, yanzu haka ya rattaba kwantiragi a kan kudi Fam miliyan...