Tsohon kocin Manchester City, Roberto Mancini ya ce sabon kocin Juventus Andrea Pirlo, ya yi matukar sa a da ya fara aikin horaswa a rayuwar sa...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City bangaren mata, ta dauki ‘yar wasan tsakiyar kasar Amurka, Sam Mewis. Mewis wadda ta takawa kasar ta leda ta Amurka...
Daraktan wasannin kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund, Michael Zorc ya tabbatar da cewa dan wasan gaban kasar Ingila, Jadon Sancho zai ci gaba da zama...
Wani fitaccen sha’iri mai gudanar da majalisi a jihar Kano a na zargin ya angwance da amaryar sa ba tare da sanin iyayen ta ba. Sha’irin...
Kungiyar ‘yan sintiri ta bijilante da ke garin Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun tafi yajin aikin bayar da tsaro na kwanaki biyar...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8 karkashin mai shari’a, Usman Na Abba ta sanya ranar 12 ga wata, domin fara sauraron karar wani matashi wanda...
Babbar kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a jihar Kano karkashin mai shari’ah, Aliyu Muhammad Kani, ta yanke hukuncin kisa ga wani matashi mai suna Yahaya...