Gwamantin jihar Kano ta ce ta yafewa daliban makarantar sakandaren ilimin kimiyya da fasaha dake dawakin Tofa da suka gudanar da zanga-zanga sakamakon wata rigima da...
Guda daga cikin dan wasan kungiyar Barcelona an killace shi sakamakon ya nuna alamar cutar Covid-19. Wannan dai na zuwa a lokacin da a ka tabbatar...
Mai shari’a Ibrahim Sarki Yola da ke babbar kotun shari’ar musulunci a ƙofar kudu a jihar Kano ya yanke hukuncin jefewa ga wani tsoho ɗan kimanin...
Tsohon dan wasan bayan Manchester United, Rio Ferdinand ya ce kungiyar Manchester United na bukatar dan wasan gaban Dortmund Jadon Sancho. Sancho mai shekaru 20, tuni...
Al’umma kan yi korafin cewa yayin da a ka kama su da wani laifi ba’a basu damar kare kan su, sai dai idan gari ya waye...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce kimanin yara miliyan daya ne ba sa zuwa makaranta a fadin jihar. shugaban hukumar ilimin bai daya ta jihar Zamfara, Alhaji...
Dan wasan kungiyar Atalanta ta kasar Italiya, Marten de Roon ya yi alkawarin bayar da abinci samfurin Pizza har guda 1,000 ga magoya bayan kungiyar, har...
Rundunar sojin saman kasar nan ta ce za ta tura dakarun ta zuwa Jihar Gombe domin samar da tsaro a jihar. Babban hafson rundunar Air Mashar...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Karl-Heinz Rummenigge, ya tabbatar da cewa dan wasan tsakiyar kungiyar, Javi Martinez zai bar kungiyar bayan da ya shafe...
Iyalan wani magidanci da ke aikin tuki a wani kamfani a jihar Kano sun yi karar kamfanin a kan zargin ya fita gida lafiya daga bisani...