Tun a daren ranar Litinin da ta gabata wato 03/ 08/ 2020 da misalin karfe takwas da rabi na dare ma su sana’a a wannan bangaren...
Shugaban hukumar kula da manyan makarantun sakandiren jihar Kano, Dr. Bello Shehu, ya ce hukumar ta kammala shiri tsaf domin komawa makarantu a ranar Litinin mai...
Kungiyoyin kwallon kafa na gasar Firimiyar kasar Ingila sun amince da sauyin ‘yan wasa sama da uku a wasannin kakar 2020-21. Dokar ta bayar da dama...
Kwamitin fadar Shugaban kasa kan COVID-19 ya nemi hukumomin kula da zirga-zirgar jiragen sama da kamfanonin jiragen sama da su fara shiryen-shiryen bude filayen jiragen sama...
Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar kara wa’adi na biyu na dokar kulle zuwa wasu makwanni hudu. Ko da yake tun farko gwamnatin ta sassauta dokar,...
Mutum tara ne ake fargabar sun mutu bayan wani kwale-kwale da suke tafiya da shi ya kife a yankin Birjingo dake karamar hukumar Goronyo ta jihar...
Dan wasan Manchester City Rodri ya kalubalanci kungiyar Real Madrid cewa za su nunawa kungiyar ba sa ni basa bo a gwabzawar su a Etihad. Wannan...
Kwamitin kungiyar gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya, yanzu haka na ganawa a birnin Maiduguri na jihar Borno Kwamitin na musamman wadanda suka kunshi sakatarorin gwamnonin yankin...
Manchester City ta dauki dan wasan bayan kungiyar Bournemouth, Nathan Ake a kan kudi Fam milian 41. Kungiyar ta cimma yarjejeniya da dan wasan a lokacin...
Kungiyar kwallon kafa ta Inter have ta tabbatar da daukan dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Sanchez a matsayin dan wasan ta na...