Shugaban kungiyar ‘yan jarida ta jihar Kano, Kwamared Abbas Ibrahim, ya bukaci ‘yan jarida musammam ma su dauko labarai daga kotuna da wuraren ‘yan sanda da...
Kungiyar kwallon kafa ta Southampton ta dauki dan wasan bayan kasar Ghana Muhammed Salisu daga kungiyar Real Valladolid. Mohammed Salisu ya koma kungiyar ne bayan da...
Tsohon kyaftin din Nijeriya, John Mikel Obi ya ce kofa a bude ta keg a duk kungiyar da ta ke sha’awar daukan sa. Obi mai shekaru...
Wani dan damfara ya shiga kasuwar ‘Yan lemo da ke Na’ibawa karamar a hukumar Kumbotso, ya damfari masu sana’ar sayar da katin waya a kasuwar kudade...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Watford a kasar Ingila, Isma’ila Sarr ya ce ko wane dan wasa na sha’awar sakawa Liverpool riga. Sarr na...
Bayan nasarar da kungiyar PSG ta samu da ci 2-1 a hannun Atalanta ta kasar Italiya a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai a birnin...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano karkashin jagorancin Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya gabatar da wani zama da...
Wasu ma’aikan wani kamfani a garin Panshekara da ke karamar hukumar Kumbotso, sun gabatar da korafi a hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da...
Jadon Sancho dan wasa ne da tauraruwar sa ke haskawa a duniyar kwallon kafa wadda kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta kafawa dan wasan kahon...
Kungiyar kwallon kafa ta Watford na daf da nada Vladimir Ivic a matsayin wanda zai maye gurbin mai horas da kungiyar Nigel Pearson. Pearson wanda ya...