Tsohon shugaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Ramon Calderon, ya ce dan wasan gaban Real Madrid Gareth Bale ba shi da amfani a kungiyar. Calderon...
Sabon shugaban jami’ar Bayero, Farfesa Sagir Abbas ya kama aiki a yau Asabar bayan da ya karbi takardar aikin sa . Uban jami’ar, Farfesa Ibrahim Gambari...
Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta nauki hayar Andrea Pirlo a matsayin kocin ta. Zakarar gasar Serie A Juventus ta dauki toshon dan wasan na ta...
Biyo bayan Kocin ta Maurizio Sarri, yanzu haka Juventus na tunanin daukar guda daga cikin masu horaswa biyar a duniya. Cikin wadanda ta ke nema akwai,...
Zakarar gasar kofin Serie A, Juventus ta sallami kocin ta Maurizio Sarri daga bakin aiki, niyo bayan kungiyar ta fice daga Champions League. Juventus ta sallami...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai wato (UEFA) ta ce iya ‘yan wasa 23 kadai kungiyar Wolves ta kasar Ingila Wolves Olympiakos za ta iya amfani...
Dan wasan bayan Real Madrid, Raphael Varane ya tabbatar da cewa rashin nasarar da su ka yi a hannun Manchester City wanda su ka ficce daga...
Dan wasan gaban Manchester City, Gabriel Jesus, ya ce ya na son zama kamar dan wasa Ronaldo a nan gaba cikin rayuwar sa a harkar kwallon...