Inuwar Marayu da gajiyayyu ta Tudun Maliki, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa yaran da iyayen su suka rasu da iyayen da a ka bar...
Mahukunta a kasar Girka, sun sallami dan wasan bayan kungiyar Manchester United, Harry Maguire bayan da ta tabbatar ba shi da wani laifi a wata hayaniya...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya gargadi ‘yan wasan da su yi duk mai yuwa wajen ganin sun tisa Arsenal a gaba a wasan karshe...
Wasu saurayi da budurwa Muhammad da Aisha da ke unguwar Na’ibawa a karamar hukumar Kumbotso, sun sha maganin guba domin su mutu su je lahira su...
A na zargin magidanci da kulle matar sa a daki tsawon kwanaki biyu ta na nakuda babu kulawa har sai bayan ta mutu ta fara wari...
Hukumar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce, za ta fara tantance sabbin jami’an da ke shirin shiga hukumar a ranar 24 ga watan Agustan da muke...
Gwamnatin tarayya ta ce, shirin N-Power ya canja rayuwar matasan kasar nan musamman ma ta banbagaren rashin aikin yi. Ministan jin kai, dakile Ibtila’i da ci...
Kungiyar ‘Yan jaridu Mata ta kasa NAWOJ ta ce, za ta hada Kai da kungiyoyin masu Kare hakkin Bil Adama da gwamnatin Jihar Kano domin hanyoyin...
Al’ummar Hotoro NNPC, sun koka tare da bukatar gwamnatin jiha da ta kawo musu dauki a Makarbar yankin unguwar wacce ta cika a halin yanzu suna...