Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta ci tarar kungiyar kwallon kafa ta PSG ta kasar Faransa sakamakon kin fara wasa da ta yi da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta daga likafar sababbin asibitocin masarautun Kano domin ganin sun taimaka wajen rage cunkoso a asibitocin birni dake cikin birnin...
Dan wasan gefefn bayan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Trent Alexander-Arnold ya zama gwarzon dan wasa ajin matasa na kasar Ingila bayan da ya doke ‘yan...
Mai horas da kasar Holland a bangaren mata, Sarina Wiegman za ta karbi kocin kasar Ingila a bangaren mata a kwallon kafa, Phil Neville. Sarina tsohuwar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da ranar Lahadi 16 da kuma Litinin 17 ga watan Agusta a matsayin ranakun dawowa makarantar daliban sakandire aji na uku...
Dan wasan Chelsea Willian Borges da Silva, ya rattaba sabon kwantiragi a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal har na tsawon shekaru biyu. Willian wanda wa’adin kwantiragin...