Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta umarci dukkan ‘ya’yan kungiyar a jihar Kano da su sayar da kowace litar man fetur a kan farashin...
Hukumar kula da kafofin sadarwa ta kasa NCC, ta ce adadin ‘yan kasar nan masu amfani da layukan kamfanonin sadarwa sun kara ninkuwa matuka, sakamakon wasu...
Hukumar wasan kwallon Rugby ta tabbatar da ranar 31 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za a gudanar da gasar kofin kasashe sida da za...
Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta gudanar da zaben tantance gwani na ‘yan takara masu neman jagorancin shugabantar Jami’ar wato Vice Chancellor na tsawon shekaru biyar...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta ce ta fara tunanin sallamar ma’aikatan ta guda 55 domin rage su daga kungiyar sakamakon matsalar kudi da take fama...
Kungiyar kwallon kafa ta Deportivo Alaves ta nada Pablo Machin a matsayin sabon kocin ta bayan da ya rattaba kwantiragin shekaru biyu. Pablo tsohon mai horas...
Wata mata a rukunin kotunan shari’ar musulunci da ke zaune a Kofar Kudu ta yi karar mai gidan ta tana neman ya sawwake mata ta hanyar...
Kunguyar kwallon kafa ta Liverpool ta ce za ta dauki dan wasan bayan gefe kungiyar Norwich, Jamal Lewis a kan kudi Fam miliyan 10 domin ya...
Gwmanatin Jihar Katsina ta ce, ‘yan ajin karshe na makarantun sakandiren Jihar za su koma makarantu a ranar Goma ga watan da muke ciki, domin fara...
Gwmnatin tarayya ta ce ba ta yi alkawarin daukan ma’aikatan wucin gadi na N-Power aiki na din-din-din ba, bayan sun kammala wa’adin da ta dibar musu...