Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea bangaren mata ta lashe gasar kofin Community Shield bayan da ta doke Chelsea ta mata da ci 2-0. ‘Yar wasa Erin...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta lashe kofin Community Shield a hannun Liverpool da ci 4-5 a bugun daga kai sai mai tsaron raga. Kwallon karshe...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sabbin alkalan manyan kotunan jihar Kano tare da babban sakatare guda daya. Alkalan sun hada da...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta dauki sabon dan wasan kasar Scotland, Barry Hepburn. Dan wasan mai shekaru 16 ya na cikin ‘yan wasan kasar...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ta rabe gida biyu sakamakon bullar wata sabuwar kungiyar da ta kira kan ta da suna sabuwar kungiyar lauyoyi ta kasa...
Sarkin Kano murabus Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya bukaci al’ummar kasar nan da su rinka zaban shugabanni na gari ba tare da la’akari da wanda...
Gwamnatin jihar Kano ta sahalewa daliban da ke rubuta Jarabawar kammala Sakandire ta yammacin Afrika WAEC fita a gobe Asabar duk da cewa za a gudanar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci dukkanin ma’aikatun jihar da su ci gaba da kula da tsaftace ma’aikatan domin Kara fito da martabar jihar a kasar nan....
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya tsame kansa daga cikin kungiyar da ta ke neman dan wasan gaban Barcelona, Lionel Messi a kasar Ingila. Klopp...
Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce, ba daidai bane ka baiwa mutum kayan sayarwa idan har kasan ba zai biya ka...