Gamayyar kungiyoyin gwamnonin jam’iyyar APC sun ce za su samar da mafita da za ta magance matsalolin tsaro da ya addabi Arewa maso gabashin kasar nan....
Majalisar wakilai ta ce za ta sake nazartar dukannin yarjejeniyar karbo basussuka da gwamnatin tarayya ta sanyawa hannu. Mataimakin shugaban kwamitin kula da karbo basussuka na...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare da za’a yi amfani da su wajen yiwa dokar zabe kwaskwarima domin...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ware wa’adin tsakiyar shekarar dubu biyu da ashirin da uku wato shekaru uku masu zuwa a matsayin lokacin da zai...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayyana damuwar sa game da rashin isassun jami’an tsaro da za su kare dukiya da rayukar al’ummar jihar. Alhaji...
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bukaci hukumomin tsaro a fadin jihar da su hada kai wajen gudanar da ayyukan su, da nufin kawo karshen rashin tsaro a...
Kungiyar kiristoci ta kasa CAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen kawo karshen rashin tsaro da kashe-kashen mutane a...
Majalisar wakilai ta ce za ta tabbatar da kudirin gyaran bangororin man fetur na kasa nan da watan gobe na Satumba domin ya zama doka. Shugaban...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani matashi mai suna Yahaya Yakubu, dan shekaru 25 mazaunin unguwar Samegu, sanadiyyar fadawa ruwa a gadar...
Jam’iyyar hamayya ta PDP a nan Kano ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da gazawa wajen cikawa al’umma alkawuran da ta yi musu a lokacin zabe....