Wani matashi mai kokarin ganin matasan arewa sun samu gurabe a aikin damara daban-daban, Kwamared El Jamilu Ibrahim Danbatta, ya ce, amfani da shaidar katin dan...
Ministan aikin gona da raya karkara ta tarayya Alhaji Sabo Muhammad Nanono ya ce kimanin kananan yara miliyan 12 ne ke cikin matsalar rashin wadataccen abinci....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta hukunta dukkanin makarantun da suka saba matakan kariya daga cutar Corona yayin gudanar da rubuta jarrabawar kammala sakandire ta...
Kungiyar dattijai a kasuwar kantin kwari, ta bukaci kungiyar kasuwar kantin kwari da ta yi aiki da hukumar anti-corruption domin dakile matsalolin danne hakkin kananan ‘yan...
Mai tsaron ragar kasar Ingila, Joe Hart ya na daf da kammala komawa kungiyar Tottenham a matsayin kyauta. Hart mai shekaru 33 tsohon dan wasan kungiyar...