Mahaifin dan wasan kasar Argentina, Lionel Messi yanzu haka ya na kasar Ingila domin tattaunawa da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City a kan komawar sa...
Wani mai saida kayan masarufi a Jihar Kano Sani Yasayyadi mazaunin layin Chairman da ke unguwar Maikalwa a ƙaramar hukumar Kumbotso ya koka kan yadda wani...
Hukumar Hisba ta garzaya da matashiyar nan asibiti wacce aljanu su ka buge ta kuma su ka dauko ta daga unguwar Gobirawa su ka kawo ta...
Babbar kotu a jihar Kano mai lamba 1, mai zamanta a Sakateriyar Audu Bako, karkashin Babban Jojin jihar Kano, Justice Nura Sagir Umar, ta dage ci...
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Paul Pogba, ya kamu da cutar Corona Virus. Mai horas da kasar Faransa Didier Deschamps ne ya...