Kungiyar mata mai rajin kare hakkin mata mai suna Yardaddun mata ta taimakawa wani mara lafiya mai cutar Paralyze a unguwar Hotoro. Shugabar kungiyar Aisha Lawan...
Ana zargin matasa sun samu sabani a wani gidan kallon Kwallo, inda matashin ya cakawa abokin rigimar ta sa wuka wuka a ciki, aka garzaya da...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, ba daidai bane a dauki lokaci mai tsawo ba’a zartar da hukunci...
West Bromwich ta dauki dan wasa kungiyar Shefield United, Callum Robinson daga kungiyar West Bromwich Albion bayan da ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru biyar. Dan...
Firem Ministan kasar Ingila, Boris Johnson, ya ce a watannan za su fara tunanin duba yuwar barin magoya baya su dawo kallon kwallon kafa a kasar...
Hukumar gasar Firimiyar kasar Ingila, ta sanar da cewa Hublot su ne za su kula da duba lokaci a yayin gasar Firimiyar kasar ta kakar 2020...
Kungiyar Aston Villa ta dauki dan wasan gaban kungiyar Brentford Ollie Watkins, a kan kudi Fam miliyan 28. Dan wasan mai shekaru 24 ya zura kwallaye...
Dan wasan Manchester City, Kevin De Bruyne, ya zama gwarzon dan wasan shekara na gasar Firimiyar kasar Ingila. Dan wasan mai shekaru 29, ya lashe kyautar...
A na zargin wani matashi Najib Abdullahi da satar kayan gini a unguwar Gida da ke Karamar hukumar Kumbotso. Matashin dai a na zargin ya dauki...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta yi kokarin gyaran wasu ma’aurata da su ci gaba da zama...