Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kulla yarjejeniya da ‘yan kasuwar Gwari ta kwanar Gafan da ke ƙaramar hukumar Garin Malam a jihar Kano domin tabbatar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin hanzarta bude makarantun kwalejojin fasaha guda shida a jihar domin baiwa daliban ajin karshe damar rubuta jarrabawar kammalawa ta...