Dan wasan bayan gefen kungiyar Ajax, Sergino Dest yanzu haka ya na gwajin lafiya a Barcelona domin komawa kungiyar a kan kudi Yuro miliyan18. Dan wasan...
Mai rike da kambun gasar kwallon Tennis na French Open, Serena Williams ta janye daga gasar sakamakon rauni da ta ke fama da shi a kafar...
Fulham ta sanar da daukan dan wasan RB Leipzig ta kasar Jamus, Ademola Lookman a matsayin aro. Lookman mai shekaru 22 wanda ya ke buga wasa...
A kwanakin baya ne mu ka wallafa muku labarin wasu matasa hudu, Idris Yahaya da Dan manya, sai Hafiz Kwaya da kuma Dan mitsil, inda zargin...
Kungiyar Leeds United na daf da cimma yarjejeniya da dan wasan tsakiyar kungiyar Bayern Munich Michael Cuisance domin daukar dan wasan. Cuisance mai shekaru 21 dan...
Aston Villa ta dauki dan wasan tsakiyar Chelsea, Ross Barkley a matsayin aro har zuwa kakar 2020 da 2021. Dan wasan ya dai buga wasanni uku...
Shugaban kungiyar Bayern Muncih, Karl-Heinz Rummenigge, ya ce tsohon dan wasan kungiyar Xavi Alonso zai iya zama mai horas da kungiyar a nan gaba. Alonso wanda...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Abdul’aziz Garba Gafasa Walin Gaya ya yi kira ga al’ummar jihar Kano dama kasa baki daya a cigaba da yiwa Nijeriya...
Gwamanatin jihar Kano ta ce, za ta fito da sabbin dabarun da za su taimakawa masu kanana da matsakaitan sana’o’i dabarun gudanar da kasuwanci domin cin...
Wani mai sana’ar sayar da dankali a unguwar Dandinshe karshen kwalta da ke jihar Kano, Malam Abubakar Usman ya ce, suna samun cinikin dankali ne saboda...