Dan wasan gaban kasar Jamus kuma dan kungiyar Bayern Munich, Leroy Sane ya ce yanzu haka ya murmure cikin kaso 80 daga raunin da ya samu...
Babban Kwamandan hukumar Hisba Sheikh Harun Ibni Sina ya ce, za su ci gaba bibiyar yadda masu maganin gargajiya ke tallar magani a kasuwanni, domin hana...
Dan wasan mai shekaru 38, kuma dan wasan kasar Sweden ya zura kwallaye 11 tun bayan dawo wa kungiyar ta AC Milan a watan Janairu na...
Chelsea ta dauki ‘yar wasan tsakiyar kasar Denmark kuma kyaftin din kasar, Pernilla Harder daga kungiyar kwallon kafa ta Wolfsburg. ‘Yar wasan gaban mai shekaru 27...
Bayan gudanar da bincike a kan korafin iyalan wani magidanci ma’aikacin wani kamfanin Katifa a jihar Kano a kan rashin gamsuwa da su ka yi na...
Kugiyar kwallon kafa ta Sebvilla ta dauki dan wasan tsakiyar kasar Croatia, Ivan Rakitic daga abokiyar gabarta Barcelona. Rakitic ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru hudu...
Kungiyar kula da mabakartu da ke unguwar Sani Mainagge a karamar hukumar Gwale tayi kira ga masu wadata su kawo tallafi domin gyaran makabartar unguwar Sani...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta dauki dan wasan gefen bayan kungiyar kwallon kafa ta Lille ta kasar Faransa, Gabriel Magalhaes. Dan wasan dan kasar Brazil...
Majalisar dokokin jihar Kano ta koma bakin aiki bayan da ta shafe tsawon wata biyu ta na hutu, wanda ta tafi ranar 22 ga watan Yuli...
Sarkin al’ummar Hausawa na Afrika Alhaji Abdulkadir Labaran Koguna wanda ya ce, sun karrama Freedom Radiyo da Dala FM saboda gudunmawar da tashoshin su ka bayar...