Hukumar shirya gasar Serie A a kasar Italiya ta kwacewa AS Roma maki Uku a gasar sakamakon saka wani dan wasa mara lasisi a cikin jerin...
Wani mai sana’ar sayar da motoci mai suna Nura Muhammad Bichi da su ka yi mu’amalar kasuwancin motoci guda biyar da wani mutum Naziru Muhammad, da...
Sabon shugaban gidajen ajiya da gyaran hali na jihar Kano, Sulaiman T. Sulaiman, ya bukaci ma’aikatan hukumar da su guji cin bashi mara ma’ana, su kuma...
Dan wasan tsakiyar Barcelona, Arturo Vidal ya koma kungiyar Inter Milan a kan kudi Fam dubu 900 kwatantacin Yuro miliyan 1. Dan wasan mai shekaru 33...
Babbar kotun jiha mai lamba 4, karkashin mai shari’a Dije Abdu Aboki ta sallami wani matashi mai suna Saifullahi Haruna Kabo tare da wanke shi. Matashin...
Hukumar kula cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, ta rufe wasu wuraren kula da lafiyar al’umma sakamakon rashin kwararrun ma’aikata da kuma gudanar...
Hukumar gudanarwa ta kwalejin kimiyyar da fasaha ta Jihar Kano, ta ce sun fito da sabon tsarin bai wa dalibai guraben karatu da nufin kawo karshen...
Dilalin dan wasan gaban kungiyar Tottenham, Jonathan Barnett, ya ce dan wasa Gareth Bale, zai ci gaba da zama a kungiyar a matsayin aro. Bale mai...
Sakamakon karuwar cutar Corona da a ke samu a kasar Ingila, gwamnatin kasar ta tabbatar da cewa yanzu haka ta dakatar barin ‘yan kallo shiga filin...