Wani matashi ya yi zargin iyayen budurwar sa sun karbi kudaden aure har da sadaki a hannun sa, bayan ya rage kwanaki uku a daura aure,...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a unguwar Goran dutse, karkashin mai shari’a Isma’il Garba Kofar Na’isa, wani mutum mai suna Ibrahim Ishaq, ya yi karar...
Hukumar lura da ingancin abincin da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta kai sumame wani gida a karamar hukumar Bichi, ta ka kama wani...
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltal karamar hukumar Rano, Nuradden Alhassan Ahamad ya yi kira ga majalisar da ta dawo da kudurin da ya gabatar...
Majalisar dokokin jihar kano ta nemi gwamnatin jihar da ta ci gaba da aikin hanyar kananan hukumomin Karaye da Kiru da kuma Madobi. Hanyoyin sun hada...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta ce, kamata ya yi mutane su banbance yaran da ke karatu a tsangaya da kuma yaran da su ke yawo...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke Abuja a kan zargin da...