Dan wasan Manchester City, Kevin De Bruyne, ya zama gwarzon dan wasan shekara na gasar Firimiyar kasar Ingila. Dan wasan mai shekaru 29, ya lashe kyautar...
A na zargin wani matashi Najib Abdullahi da satar kayan gini a unguwar Gida da ke Karamar hukumar Kumbotso. Matashin dai a na zargin ya dauki...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta yi kokarin gyaran wasu ma’aurata da su ci gaba da zama...
Mai magana da yawun ma’aikatan gidan ajiya da gyarin hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, doka ta amince da a yiwa...
Dan wasan tsakiyar Watford, Abdoulaye Doucoure, ya koma kungiyar Everton a kan kudi Fam miliyan 20. Dan wasan mai shekaru 27, dan kasar Faransa ya buga...
Inter Milan ta dauki dan wasan bayan gefe, Aleksandar Kolarov, daga kungiyar AS Roma a kan kudi Yuro miliyan 1.5. Kolarov, ya rattaba kwantiragi na shekara...
Babban daraktantan Hukumar Hisba a jihar Kano Dr. Aliyu Musa Aliyu Kibiya ya ce, yanzu haka hukumar hisbah ta karbi korafe-korafen aure 46 a cikin mako...
Babbar kotun jiha mai lamba 9, karkashin mai shari’a Aisha Mahmud ta fara sauraron shaidu cikin kunshin zargin da gwamnatin jiha ke yiwa wasu mutane uku....
Kamfanin rarraba wutar lantarki a jihohin Kano da Jigawa da Katsina KEDCO ya ce, an yi karin farashin wutar lantarki cikin tsari, kuma ba ya nufin...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta ce, ba ta da wani kudiri na ragewa ko hana Jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa kudin tallafin da kananan...