Gwamnatin jihar Kano ta shigo da dakarun tsafta dubu daya cikin aikin duban tsaftar muhalli na karshen wata domin sake bunkasa harkokin tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Hukamar KAROTA ta fara aikin rushe gidajen sansanin alhazai guda 130, wanda kwamatin kar ta kwana na gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin shugaban hukumar ta KAROTA,...