Limamin masallacin juma’a na marigayi Musa Danjalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ce, sanin tarihin Sahabbai ya na da matukar muhimmanci...
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, wasu iyayen na aikata ba daidai wajen hana ‘ya’yan su aure...
Kungiyar kwallon kafa ta Leicester City, ta dauki dan wasan bayan Belgium, Timothy Castagne daga kungiyar kwallon kafa ta Atalanta. Timothy dan wasan gefen bayan ya...
Hakimin Bichi kuma Dandarman Bichi, Alhaji Abdulhamid Ado Bayero, ya ce zai yi aiki kafada da kafada da kungiyar Fitilar jama’ar Bichi, domin ganin an samarwa...
Hukumar gasar Firimiya ta kasar Ingila, ta kwace lasisin kwantiragin ta da wani gidan Talabijin na kasar China da ya ke haska gasar Firimiya a kasar....
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta kama wata babbar mota da a ke zargin ta shigo da miyagun kwayoyi....
Kotun majistret mai lamba 86 karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar ta sanya wani matshi a hannun beli. Matashin mai suna Abubakar Muhammad a na zargin...
Kotun majistret mai lamba 86 karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar ta sanya wani matshi a hannun beli. Matashin mai suna Abubakar Muhammad a na zargin...
Babban Kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibni Sina ya musanta labarin da a ke yadawa a kafafen sadarwa na Socila Media ya kubuta...
Wasu matasa biyu Mustapha Dauda dan unguwar Gwammaja da kuma Halifa Garba dan unguwar Dala, sun gurfana a kotun shari’ar musulunci da ke garin Jaba a...