Arsenal ta dauki mai tsaron ragar kungiyar Dijon ta kasar Faransa Runar Alex Runarsson. Mai tsaron ragar dan kasar Iceland mai shekaru 25 ya rattaba kwantiragi...
Kotun majistret da ke zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi karkashin mai shari’a Huda Haruna Abdu, ta gurfanar da wani matashi Abubakar Ibrahim mazaunin unguwar Kurna Babban...
Babbar kotun jiha mai lamba 4, karkashin mai shari’a Dije Abdu Aboki, inda gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa Saifullahi Auwal da Sulaiman Auwal...
Dattijuwar nan Maimunatu da ke yankin Fegin mata a karamar hukumar Minjibir, mai bukatar tallafin jari da kuma gyaran gida, bayan wasu mutane biyu sun taimaka...
Kotun majistret mai zamanta a Airport karkashin mai shari’a Hajiya Talatu Makama ta aike da kansilan mazabar Bachirawa gidan kaso. ‘Yansanda ne dai suka gurfanar da...
Gwamantin jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da feshin magani a makarantun jihar nan domin kare dalibai daga annobar Corona, biyo bayan shirye-shiryen da...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya mika sakon ta’aziyar rasuwar sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris ga al’ummar jihar Kaduna. Wannan na cikin sanarwar da da...
Ana zargin wasu masu garkuwa da mutane ne sun sake yin garkuwa da mutane 10 a yankin Karji cikin jihar Kaduna, inda su ka bukaci kudin...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta amince da kungiyar kwallon kafa ta kasar Faransa Rennes, domin daukan mai tsaron ragar kungiyar, Edourd Mendy. Chelsea na zawarcin...
Kungiyar kwallon kafa ta PSG na neman dan wasan gaban kungiyar Tottenham Hotspur, Dele Alli. Kungiyar ta bayyana cewa a yanzu haka ta na zawarcin dan...