Babban limamin Masallacin Juma’a na Uhud da ke unguwar Maikalwa kan titin zuwa Zariya, Dr. Khidir Bashir ya ja hankalin al’umma da su rinka kyautatawa iyayen...
Gwamantin jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan Uku, domin gina sabbin ajujuwa da kuma gyare-gyaren makarantu a fadin jihar Kano. Shugaban hukumar Ilimin bai...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke Unguwar Kabuga ‘Yan Azara Malam Abubakar Abubakar sha’aibu Dorayi ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bude boda...
Mai horas da Leeds United, Marcelo Bielsa, ya sake rattaba sabon kwantiragi a kungiyar har zuwa karshen kakar bana. Bielsa mai shekaru 65, kwantiragin sa tuni...
Mai horas da Liverpool Jurgen Klopp, ya ce kungiyar sa ta banbanta da sauran kungiyoyi wajen yadda sauran abokan hamayyar ta ke kashe makudan kudade wajen...