Tsohon dan wasan tsakiyar Chelsea, Michael Essien, ya zama mai horaswa a kungiyar kwallon kafa ta FC Nordsjaelland ta kasar Denmark. Essien tsohon dan wasan kasar...
Ƙungiyar Direbobin Tifa ta kasa reshen jihar Kano ta bukaci gwamnatin Kano da ta dakatar da ƙarin ƙudin dutse da wasu kamfanonin ƙasar Sin da ke...
Bayan ɓullar cutar Corona a Najeriya kawo wannan lokaci masu ƙananan sana’o na ci gaba da kokawa a kan ciniki da kuma durƙusar da tattalin arzikin...
Sarkin Pindiga, mai martaba Alhaji Muhammad Seyoji Ahmad, da ke jihar Gome ya bukaci Gwamnatin tarayya da na jihohi da su samar da tsari mai ɗorewa...
Dan wasan Chelsea Michy Batshuayi, ya koma Crystal Palace a matsayin aro, bayan da ya rattaba kwantiragi na tsawon shekara guda da Chelsea. Dan wasan mai...
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund, za ta kaddamar da kungiyar bangaren Mata a kakar 2021 da 2022. Manajan daraktan wasannin kungiyar, Carsten Cramer ne ya...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyyu ta jihar Kano ta kai ziyara gidan da gini ya danne wasu ‘yan mata biyu har su...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 1, karkashin babban Jojin Kano, Nura Sagir Umar inda Kwamared Bello Basi, ya shigar da kara ya na zargin Hukumar...
An gurfanar da wani matashi a rukunin Kotunan majistret da ke unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Huda Haruna Abdu a kan zargin sata. ‘Yan Bijilante na...
Wata mata ta kai karar tsohon mijin ta Hukumar Hisba da ke karamar hukumar Ungoggo a kan ta na dauke da cikin sa, amma babu kudin...