Shugaban kungiyar da ke rajin taimakawa matasan jihar Kano domin shiga aikin damara, Potential Recruit Kano, El-Jamil Danbatta ya ce, kungiyar su a bana ta tallafa...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, Alhaji Muhammad Bello Abdullahi Gadon Kaya ya ce, za su...
Wata Dattijuwa mai kimanin shekaru 80 a duniya da ke sana’ar sayar da Kuli-Kuli da kuma Daddawa, mai suna Maimunatu dake yankin Fegin Mata a karamar...
Dan wasan gefen bayan kungiyar kwallon kafa na Sporting CP ta kasar Portugal, Marcos Acuna, ya koma kungiyar kwallon kafa ta Sevilla. Dan wasan yam aye...
Mai tsaron ragar Inter Milan, Daniele Padelli ya rattaba sabon kwantiragi na tsawon shekara guda a kungiyar sa. Dan wasan mai shekaru 34 wanda kwantiragin sa...
Mai rike da kambun gasar Firimiyar kasar Ingila Liverpool, ta ci gaba da kafa tarihi a gasar na samun nasarar wasanni 60 ba tare da ta...
Jami’an tsaro a jihar Jigawa sun kewaye sakatariyar jam’iyyar APC mai mulki a jihar. Rahotonni sun ce, an wayi gari da ganin jami’an tsaro a kan...