Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumar gudanarwa ta Jami’ar Bayero da ke jihar Kano, ta rinka la’akari da yawan daliban Jihohi...
Ambaliyar Ruwan sama ya yi awon gaba da kimanin Kadada (Hectare) 89, ta Noman Shinkafa a karamar hukumar Garko. Sarkin Noma Alhaji Sani Garba Garko ne...
Shugaban Kwalejin ilimi na Sa’adatu Rimi Dr. Yahaya Isah Bunkure ya nemi majalisar dokokin jihar Kano da ta nemi gwamnatin Jiha ta kara wa’adin shekaru biyar...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya karbi bakunci shugaban Jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil da sauran malamai na jami’ar domin nuna jaddada...
Gwamnatijn Jihar Kano za ta fara kwashi almajirai da ke barace-barace a kan Shatale-tale, da mahadar tituna a fadin jihar Kano tare da bai wa alaranmomin...
Rundunar Yansandan Jihar Kano ta yi holin mutane 259 da ta ke zargi da aikata laifuka daban-daban a ciki da wajen Jihar. Kwamishinan ‘Yan sandan Kano...
Dakacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya yi kira ga wadatan da ke unguwar Sharada domin bayar da tallafin gyaran makabartu da yanken. Alhaji Iliyasu Mu’azu...
Kungiyar mata mai rajin kare hakkin mata mai suna Yardaddun mata ta taimakawa wani mara lafiya mai cutar Paralyze a unguwar Hotoro. Shugabar kungiyar Aisha Lawan...
Ana zargin matasa sun samu sabani a wani gidan kallon Kwallo, inda matashin ya cakawa abokin rigimar ta sa wuka wuka a ciki, aka garzaya da...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, ba daidai bane a dauki lokaci mai tsawo ba’a zartar da hukunci...