Dan wasan tsakiyar kungiyar Liverpool, Thiago Alcantara ya kamu da cutar Corona. Dan wasan mai shekaru 29, yanzu haka ya killace kansa a gida kamar yadda...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta bukaci al’umma da su daina kyamatar masu laifi ta hanyar jawo su a jiki tare da...
Tashar Freedom rediyo hadin gwiwa da Dala FM, sun fara gudanar da horar da ma’aikatan su akan yadda za su ci gaba da gudanar da ayyukan...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci hukumar kashr gobara ta kasa reshen jihar Kano da su kara himma wajen kare rayuka da...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci likitoci da su rinka la’akari da marasa galihu wanda ke shiga tsaka mai wuya kafin yanke...
Ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC a jihar Kano, ya ce, iya tsawon shekarun da hukumar ta yi, ta cimma nasarori da...
Ana zargin wasu bata gari sun kai wa ofishin ‘yan sintiri a yankin Kurna dake karamar hukumar Ungoggo hari tare da kwashe muhimman kayayyakin jami’an sintirin...