Hukumar kwallon kafa ta kasar Egypt ta fara gudanar da bincike, sakamakon batan dabo da kofin nahiyar Afrika na kasar Masar ya yi. Hukumar ta sanar...
An bude sabon masallacin Jum’a a unguwar Yamadawa, Dorayi Babba da ke karamar Hukumar Gwale a jihar Kano, wanda a ka sakawa suna Masjidul Su’ada. Hudubar...
Limamin masallacin Juma’a na Uhud da ke unguwar Maikalwa a ƙaramar hukumar Kumbotso Dr. Khidir Bashir ya ce, ba daidai ba ne musulmi ya zauna ba...
Babban limamin masallacin masjidul Quba da ke unguwar Tukuntawa Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, matasa su yi kokarin amfanar rayuwar su kafin tsufa tazo musu....
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi, ya tabbatar da cewa zama daram a kungiyar sa sakamakon ganin tafiyar ta sa ba zai...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lusi Suarez, ya amince zai koma kungiyar kwallon kafa ta Juventus. Wakilin BBC Guillem Balague ya rawaito cewa,...
Dan wasan tsakiya mai kai kora a gaba na kungiyar kwallon kafa ta Bayern Leverkusen Kai Havertz, ya bar tawagar kungiyar kwallon kafa ta kasar Jamus...
Wasu daga cikin ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool su shida, sun shiga cikin jerin wadan da za a zaba a zakaran gwarzon dan wasa...
Wani magidanci an yi zargin ya kai gulmar makwabciyar sa wajen mijin ta har ta kai ga ya kasha mata aure. Tun da fari dai magidancin...
A na zargin wani mutum ya yanki dan makwabtan su da wuka a unguwar Hotoro inda a ka garzaya da yaron asibiti. Sai dai iyayen yaron...