Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta dauki dan wasan Ajax, Donny van de Beek a kan kudi Fam miliyan 35. Manchester za kuma ta kara...
Kungiyar manoma masu sarrafa masara da kasuwanci ta kasa ta bayyana jin dadin ta a kan tallafin da gwamnatin tarayya karkashin babban bankin sa ya basu...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, ta yi wasan ta na aro, Philipe Coutinho, fatan samun nasara a rayuwar sa, bayan da ya koma kungiyar sa...
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamitin da zai duba dalilin da ya sa yara suke faduwa jarabawar Kwalafayin, (Qualifying). Kafa kwamitin na mutane takwas ya...
‘Yan kungiyar Bijilante sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen ‘Yantara da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina bayan da suka kai...
Ma’aikatan wani Kamfanin Tabarma da ke unguwar Sharada a jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan rashin karin albashi da rashin damuwa da lafiyar...
Dan wasan kasar Brazil kuma, dan wasan Barcelona, Philip Coutinho, ya yi bankwana da kungiyar sa wacce ya ke a matsayin aro Bayern Munich. Coutinho, wanda...
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta tabbatar da cewa ‘yan wasan ta uku sun kamu da cutar Corona, bayan gwaji da a ka yi musu. Kungiyar...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na sa ran ‘yan kallon magoya bayan kungiyar za su shiga cikin fili, domin kallon kungiyar a wasan ta da za...
Direbobin motar da ke tashar gyadi-gyadi wadanda a ka yi zargin sun yi yunkurin kona motar jami’an KAROTA lokacin da su ka je tashin tashar motar...