Mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC reshen jihar Kano, Kwamared Ado Salisu Ruruwai, ya ce, kungiyar su ta janye yajin aikin da su ka shirya...
Gwamnatin jihar Kano ta shigo da dakarun tsafta dubu daya cikin aikin duban tsaftar muhalli na karshen wata domin sake bunkasa harkokin tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Hukamar KAROTA ta fara aikin rushe gidajen sansanin alhazai guda 130, wanda kwamatin kar ta kwana na gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin shugaban hukumar ta KAROTA,...
Dan wasan gaban Barcelona, Lionel Messi, ya ce Lusi Suarez ya cancanci karrama shi a yayin da ya bar kungiyar. Messi na wannan batun ne a...
Gwamnatin tarayya ta baiwa Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje kyautar yabo saboda yadda ya jajirce matasan jihar Kano suka kasance a gaba wajen cike shirin...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta cafke wani mutum mai suna Ibrahim Yahaya mazaunin unguwar Ƙofar Kudu mai shekaru 38. Ibrahim wanda ya ke sana’ar...
Hukumar KAROTA da haɗin gwiwa da hukumar kare hakkin masu saye ta jihar Kano sun kama kayayyaki marasa inganci na kimanin naira miliyan 50 a kasuwar...
Dan wasan gaban Barcelona Luis Suarez, ya koma abokiyar hammayar kungiyar Atletico Madrid. Suarez dan kasar Uruguay ya rattaba kwantiragi na tsawon shekara biyu, bayan da...
Kungiyar masu hada magani ta kasa reshen jihar Kano ta bai wa gwamnatin jihar Kano tallafin magani domin bunkasa shirin kula da lafiyar yara da mata...
Limamin Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ja hankalin al’umma da su kasance masu kunya a cikin al’amuran su domin Manzon...