‘Yan wasan Manchester City, Riyadh Mahrez da kuma Aymeric Laporte sun killace kan su sakamakon gwajin da a ka yi mu su cewa sun kamu da...
Kimanin mutane 23 ne su ka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomin jihar Jigawa 24, yayin da a ka sauyawa iyalai...
Mai horas da kasar Ingila, Gareth Southgate, ya tabbatar da cewa ‘yan wasan Ingila biyu da a ka tabbatar da su sun kamu da cutar Covid-19,...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari yankin Buda da ke karamar hukumar Kajuru cikin jihar Kaduna tare da kashe mutane uku. Shugaban kungiyar mutanen yankin Awemi...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a sakamakon rashin biyan mambobinta wasu hakkkokin su tun daga shekarar...
Al’ummar Unguwar Dandinshe Gabas da ke karamar hukumar Dala a Jihar Kano, sun yi kira ga Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Dala, Babangida Yakudima...
Shugaban kungiyar tallafawa al’umma mai suna Wahda da ke Gwauron Dutse, Imam Muhsin Akilu Na’abba ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika...