Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Mason Greenwood, ya bayar da hakuri dangane da dokar Corona na killace kai da ya karya a...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City bangaren mata, ta dauki ‘yar wasan gefen kungiyar kwallon kafa ta Lyon, Lucy Bronze. ‘Yar wasan mai shekaru 28, wadda...