Sabon shugaban kungiyar marubuta labarin wasanni ta jihar Kano (SWAN), Zahradeen Sale, ya ce zai zai yi aiki kafada da kafada da tsofaffin shugabannin kungiyat domin...
Shugaban hukumar ilimin bai daya na jihar Kano, Dr Danlami Hayyo, ya ce Gwamnatin jiha za ta dauki tsofaffin daliban makarantar Firamaren Race Course aiki har...
Gwamnatin Jihar Kano ta gama shiryawa domin bude manyan makarantun gaba da sakandare na jihar a ranar 26 ga wannan wata na Oktoba da mu ke...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin Jiha da ta gina hanyar da ta tashi daga Bunkure zuwa gadar garin Shammar ta bi ta garin Makuntiri...
Matasan unguwar Sani Mainagge da ke karamar hukumar Gwale ta yi kira ga al’umma da su rinka taimakawa mutanen da ke bukatar taimako. Daga daga cikin...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da sabon farashin kudin wutar lantarki na makwanni biyu wanda wa’adin ya zo karshe a daren jiya Lahadi. Shugaban hukumar kula da...
Kungiyar iyayen yara da malamai ta garin Gurungawa da ke karamar hukumar Kumbotso sun sake kai koken su ga gwamnatin jihar Kano akan gyaran makarantar Firamare...
Yayinda aka koma makaranta yau Litinin bayan shafe watanni 7 Daliban suna zaune a gida saboda bullar cutar Corona, shugaban makarantar sakadire da ke unguwar Goran...
Kungiyar kwallon Kwando ta Los Angeles Lakers ta kasar Amurka ta lashe gasar kwallon Kwando ta kasar bayan da ta doke Miami Heat da ci 106...
An sako mutane 23 na fusatattun masu zanga-zangar #EndSARS da jami’an ‘yan sanda suka cafke a jihar Ogun ranar Asabar. Gwamnan Jihar, Dapo Abiodun, ne ya...