Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, al’umma su guji tayar da fitina a wannan lokacin, daidaito da samar da zaman lafiya ne mafita ba abubuwan...
Kwalejin fasaha ta Kano State Polytechnic ta biya ma’aikatan makarantar na wucin gadi kudaden da su ke bin bahi na wata tara. Shugaban kwalejin fasaha na...
Al’ummar jihar Kano sun dawo da hawan Kekuna domin fita gudanar da harkokin rayuwar su sakamakon yajin aikin direbobin Adaidaita sahu a ranar Litinin. Wani mutum...
Kotun majistret mai lamba 7 karkashin mai sharia Muntari Garba Dandago, ta ci gaba da sauraron karar nan wadda ‘yan sanda suka gurfanar da wani lauya...
Kungiyar matasa musulmai a jihar Kano mai suna Kano State Mulim Youth Association ta ce, za ta ci gaba da kokar domin ganin ta taimakawa addinin...
Malami a kwalejin tarayya ta FCE Kano, Dr Steve Baragwalla, ya ce wasan kwallon Golf wasa ne da yake debe kewa a rayuwa, sakamakon irin lafiyar...
Kungiyar kwallon kafa ta Continue Mandawari ta dakatar da ‘yan wasan ta da suke zuwa daukar horo daga nesa, sakamakon yajin aikin da masu baburan Adaidaita...
Wani dattijo mai shekaru 72 a duniya, Alhaji Yusufu Musa, ya ce tun lokacin da Turawa suka fara wasan kwallon Golf a Kano ya fara bibiyar...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, ta dage gasar ajin matasa na mataki na daya wato Ahlan League One, sakamakon yajin aikin da masu Baburan Adaidaita...
Daga gidan wasan Damben gargajiya dake Ado Bayero Square a unguwar Sabon Gari a jihar Kano, a wasan da aka fafata a yammacin jiya Lahadi wasan...