Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLA) ta kama Zaƙami ɗan ƙasar waje a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano. Shugaban...
Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa ya ce, mutane ɗari da arba’in da ɗaya ne su ka mutu sakamakon cutar tarin fuka a...
Wani magidanci a yankin Bachirawa dake ƙaramar hukumar Ungoggo ya ce, yajin aikin masu sayar da ruwa a yankin Bachirawa, ya janyo wahalar ruwa wanda jarkar...
Shugaban ƙungiyar masu sarrafa duwatsu a jihar Kano, Malam Sabo Abdullahi, ya ja hankalin matasa da su kama sana’ar dogaro da kai, maimakon jiran aikin gwamnati....
Shugaban Gandun Daji na jihar Kano, Abdulwahab Fa’iz Sa’id, ya roki gwamnatin Kano da ta samar musu da isassun kudi da kuma makamai domin kare kan...
Wani malamin Addinin musulunci a nan kano Mallam Aliyu Hussain Jakara, ya ja hankalin daliban da suka yi
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya hori iyaye da su ƙara himmatuwa wajen kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwar su ta zama abar...
Dagacin garin Wailari dake yankin ƙaramar hukumar Kumbotso Alhaji Ibrahim Idris Galadima, ya ja hankalin matasa da su tashi tsaye wajen neman ilmin addinin dana zamani,...
Golden Star Sharada 2-3 Fc Tiye Boys.Arab Fc 0-3 Special Boys.Net Breakers 0-3 Golden Stars Sumaila.Lolipop Continue 1-0 Kubit Fc.Humble Players 3-0 Special Stars.Star Boys Sharada...
Kungiyar kwallon kafa ta Dorayi Babba Lions ta ɗaga likafar Hayatuddeen Lawal Umar daga mai bada shawara zuwa sabon mataimaikin mai horarswa. Sanarwar mai ƙunshe da...