A wasannin Damben gargajiya da a ka fafata a filin wasa na Ado Bayero Square dake unguwar Sabon a Jihar Kano. Senior ya buge Sojan Sharif...
Hukumar kula da hakkin mai saye da sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council) ta sami nasarar cafke wasu gurbatattun kayayyakin amfani na yau da kullum...
Babbar kotun tarayya mai lamba uku da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Sa’adatu Ibrahim Mark, ta sanya ranar 19 ga watan gobe domin...
Kungiyar Bijilante ta yankin unguwar Guringawa dake karamar hukumar Kumbotso, ta kama wasu yara da zargin sun dauki rodi a cikin wani gida su na sayarwa...
Hukumar Hisbah ta sami nasarar kama wani matashi, mai kimanin shekaru 25 mazaunin garin Guduwawa da ke karamar hukumar Gezawa, mai suna Usman A Usman haifaffen...
Tahir Babies 1-0 All Stars Kurna Mumbayya 2-2 Arewa FC Ja’E Academy 0-0 M.Y Jameel Wasannin da za a fafata a ranar Talata. Super Boys Vs...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta amince da kudurin gyaran hanyar da ta shi daga garin Gwarmai zuwa Kofa ta shiga ta Durmawa zuwa cikin Garin Bebeji...
Fadar sarkin Askar Kano ta kama wani matashi da zargin ya na sayar da maganin gargajiya tare da ikirarin shi ne sarkin Askar Kano. Sarkin Askar...
Gamayyar kungiyoyin tallafawa marayu da gajiyayu dake unguwar Tukuntawa ta ce, sun hade kungiyoyin yankin wuri daya ne domin kokarin ci gaba ta tallafawa marayu da...
Mai rikon mikamin shugabancin hukumar kare hakkin masu sayen kayayyaki (CPC), a jiha Kano, Baffa Babba Dan Agundi, ya ce duba da yadda azumi ke kara...