Guda daga cikin mabiya jam’iyyar PDP tsagin Ambasada Aminu Wali, ya ce sun gama shiryawa tsaf, domin fatattakar tsagin Kwankwasiyya daga cikin jamiyyar. Aminu Mai Dawa...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta koka mutuka da yawaitan ‘yan mata masu kananan shekaru da kan bar gidajen iyayen su su tare a wurin samarin...
Mai magana da yawun hukumar da ke lura da gidajen gyaran hali DSC Musbahu Lawan kofar Nasarawa ya ce, mutanen da su ke zaman jiran Shari’a...
Kungiyar ma’aikatan Shari’a JUSUNn ta ce, ba za ta bude kotuna a fadin kasar ba sai sun ga kudinsu a cikin Asusun su. Babban sakataren kungiyar...
Wani Ƙwararren likitan ƙashi a asibitin ƙashi na Dala, Dr. Yakubu Gana, ya shawarci al’umma da su ƙara baiwa jikin su kariya ta musamman yayin gudanar...
Rundinar ƴan sandan Kano ta ce ba za ta ci gaba da sanya idanu masu kilisa suna sanadiyyar rayuwar mutane ba a gari. Mai magana da...
Hukumar bunkasa tsirrai da dabbobi ta kasa, NABDA, ta bukaci manoma da su kauracewa amfani da iri mara inganci da nufin samun yabanya mai albarka a...
Wata mahaifiya ta gargadi ‘yan mata masu tafiya kan titi su na rangwada domin hakan ne ya janyo Aljani ya shiga jikin ‘yar ta. A cewar...
‘Yan Jaridun sun karbi horo kan yadda ake gudanar da binciken kwakwaf game da wani al’amari mara kyau da ake yi a karkashin kasa a garin...
Matan unguwar Gaida Goruba dake karamar hukumar Kumbotso, na neman tallafin gwamnatin Kano domin dawo musu da Na’urar bayar da wutar lantarki da aka dauka za...