Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya karfafawa tawagar ‘yan wasan Super Eagles, kwarin gwiwa tare da ganin sun kawo kofin AFCON na 2021 zuwa Najeriya. Shugaba Buhari,...
Wani jirgin kasa da ya taso daga jihar Edo ya tsaya a Lagos ya kuma isa a Kano, ya yi awon gaba da wata motar Tirelar...