Kotun Majistret mai lamba 58 karshin mai Shari’a, Aminu Gabari ta yi umarnin a tsare Injiniya Mu’azu Magaji Dan Saruaniya a asibitin ‘yan sanda. Tun da...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidi Sahaba Dr. Abdullahi Muhammad Getso ya ce, duk wanda ya kashe wani mutum shima a kashe shi, shi ne za a...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Malam Haruna Muhammad Bawa ya ce, wajibi ne mu rinka kiyaye hakkokin al’ummar da mu ke gudanar...
Shugaban karamar hukumar Dawakin Tofa, Alhaji Ado Tambai ne ya tabbatar da hakana cewa, daga yanzu babu saurayin da zai yi sake kula wata budurwa, har...
Lauyan tsohon kwamishinan ayyuka Mu’azu Magaji, Barista Garzali Datti Ahmad, ya ce, tsohon Kwamishinan ya tsaya inda kuma suka cakume shi suka jefa shi a cikin...