Yan kasuwar Kachako a karamar hukumar Takai, sun gudanr da zanga-zangar lumana a kan shugaban karamar hukumar da zargin, yanka kasuwar da ya ke yi musu....
Wani dattijo da ya ke yiwa direbobin Adaidaita Sahu lodi ya bayyana goyon bayan daukar matakin yajin aikin. Dattijon mai suna Inusa Uba mai kimanin shekaru...
Hukumar KAROTA na ci gaba da gyaran Baburan Adaidaita Sahun da bata garin da su ka lalata mu su ababen hawan su a lokacin da su...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam d jin kai ta Center for Human Right and Community Service Iniative ta ce, yajin aikin ‘yan Adaidaita Sahu, ya janyo...
Shugaban kungiyar direbobin Kurkura da mamallakanta Sani Abdulmudallib ya ce, sun fito domin taimakawa al’umma a wannan lokaci da ‘yan Adaidaita Sahu, su ka tafi yajin...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria ta ce, ba za su zuba idanu a ci gaba da...
Wani direban Baburin Adaidaita Sahu, Malam Nura Musa Bachirawa unguwar Yamma ya ce, Saboda neman mafita su ka tafi yajin aiki, a kan kudin sabunta, amma...
Hukumar KAROTA, ta ce duk wanda bai fahimci dokar hukumar sashi na goma da ya ba ta damar sabunta lasisin tuki ga masu ababen hawa na...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan adam ta lobal Community for Human Right Network, Ambasada Karibu Yahya Lawan Kabara, ya ce, za su dauki matakin shari’a ga...
Kasar Afrika ta Kudu na tuhumar mutumin da ya bankawa majalisar dokokin kasar wuta, a matsayin dan ta’adda. A na tuhumar wanda a ke zargin a...