Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta jaddada cewar, har yanzu dokar hana goyo da daukar fasinja a Babura masu kafa biyu ta na nan daram a...
Wani dattijo wanda ya yi aikin Achaba a jihar Kano yayin da direbobin Adaidaita Sahu su ka gudanar da yajin aiki, Alhaji Garba Dan Bichi Sagagi...
Kungiyar waiwaye adon tafiya da ke jihar Kano ta ce, dabbobi da tsintsayen gida na da matukar muhimmanci wajen bunkasar kasar Hausa. Shugaban kungiyar, Kabiru Abubakar...
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a karamar hukumar Ungoggo, da laifin fasa wani gilas Adaidaita Sahu da kuma lalata...
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja, ta ki amincewa da bukatar da wasu ‘yan jam’iyyar APC na jihar Kano masu biyayya ga gwamna Abdullahi Ganduje su...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da wata yarjejeniya tsakanin Kano da Madina Academy da ke kasar Saudiyya, domin horar da malamai 5,000 a Madina. Kwamishinan yada...