Kocin Aston Villa Steven Gerrard ya ce, Philippe Coutinho ya na nan daidai da salonsa na Liverpool yayin da kungiyarsa ta yi bajintar da ta yi...
Alƙalin babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a Kofar Kudu, Ustaz Ibarahim Sarki Yola, ya ce, a mafi yawan lokuta tura yara tallace-tallace da wasu iyayen...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta koma filin wasa na Muhammad Dikkon jihar Katsina da buga wasannin ta na gasar cin kofin kwararru ta kasa....
Watanni shida damai horas da kungiyar kwallon kafa ta Sheriff Tiraspol, Yuriy Vernydub, ya yi murna sosai a filin wasa na Bernabeu, bayan ya doke Real...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 14 karkashin jagorancin, mai shari’a Nasiru Saminu, ta hori wani mutum da daurin shekaru biyu babu zabin tara da kuma...
Kocin Everton Frank Lampard ya ce, babban mai daukar nauyin kungiyar, Alisher Usmanov da aka sanya wa takunkumi ba zai yi tasiri ba a kan ‘yan...
Masu rajin kare hakkin kasar Sin sun shaida wa gasar Premier cewa, ba za su haska wasannin gasar Ingila a karshen makon nan ba, saboda shirye-shiryen...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke unguwar Gabas Na’ibawa, Sheikh Abubakar Jibril ya ce, riko da Alkur’ani ya na kawo warakar duk wata matsala...
Limamin masallacin Juma’a na shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna ya ce, akwai bukatar al’umma su yawaita ayyukan alheri...
Limamin masallacin Juma’a na masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, mawadata da su na bayar da Zakka yadda Allah ya...