Wani magidanci mai suna, Ponle Adebanjo, ya kona matar sa har lahira, bayan ta bar shi saboda rikicin cikin gida. Jami’in hulda da jama’a na rundunar...
Wani mutum da har yanzu ba a bayyana sunan sa ba, kuma mazaunin Lekki Face One, a unguwar Eyenkorin a Ilorin babban birnin jihar Kwara ya...
Darakta a masana’antar fina-finan Kannywood, Nura Mustapha Waye ,ya rasu a safiyar ranar Lahadi. Nura dai ya kasance daraktan fina-finai da dama ciki har da shirin...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, ta ceci rayuka 135 da dukiyoyi da kudinsu ya kai Naira miliyan 34.6 daga aukuwar gobara 42 a...
Rahotannin da muka samu cewa, dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Ifeanyi Okowa, ya sanar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC,...
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya tuka babur mai kafa uku, inda ya debi fasinjoji kyauta. Obasanjo, ya bi ta wasu hanyoyi a Abeokuta, babban birnin...
Kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa NUPENG, ta zargi gwamnatin tarayya da laifin karancin man fetur da ake fama a Najeriya. NUPENG ta...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana damuwarta kan yadda mazauna yankin jihar Katsina suka yi rijistar katin zabe na dindindin (PVC) a...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Action Alliance (AA), Manjo Hamza Al-Mustapha (mai ritaya), ya ce, yana son ya zama shugaban kasa a shekarar 2023, domin...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya taya ma’aikatar sufuri ta tarayya da hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta kasa, murna kan nasarar da aka samu na...