Babbar kotun jihar Kano mai lamba 17, da ke zamanta a unguwar Milla Road, ƙarƙashin mai shari’a Sunusi Ado Ma’aji, ta dakatar ƙaramar hukumar Gwale da...
Wasu daga cikin daliban da su ka fadi jarabawar Qualifying a jihar Kano, sun nemi gwamnati da ta taimaka ta biya musu kudin WEAC da NECO,...
Kungiyar ma’aikatan kwalejojin fasaha ta jihar Kano ASUP ta ce, idan sati biyu ya cika ya gwamnati ba ta cika mana ka’idojin da muke bukata, za...
Rahotanni na cewa, an ga gawarwaki a ƙasa a ƙwance, bayan da ake zargi Fashewar wani abu a wata makaranta a jihar Kano. Wakilin mu Abba...
Rahotanni da muka samu a yanzu haka, wani abu ya fashe a wata makaranta Firamare a Kano, wanda ake zargin ya yi sanadiyar rasa rayuka da...
An gano gawar wata mata da ta yi kimanin kwanaki uku da rasuwa babu wanda ya sani a unguwar Yamadawa da ke karamar hukumar Gwale a...
Ana zargin wani Jami’in gidan ajiya da gyaran hali, ya harbi mai sayar da Sigari, a bakin babbar kotun shari’ar musulunci da ke kusa da gidan...
Hukumar kwallon kafa ta ƙasa NFF, ta naɗa Jose Peseiro a matsayin sabon mai horas da tawagar Super Eagles. Hukumar ta ce, Jose Peseiro wanda ɗan...
Liverpool ta samu damar lashe kofi na biyu a jere a hannun Chelsea, bayan da dan wasa Konstantinos Tsimikas ya raba fadan a bugun daga kai...
Wani matashi mai sana’ar sayar da Danwake a jihar Kano, Muhammad Bello ya ce, Matasa ma za su iya yin sana’ar Danwake ba sai Dan Daudu...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta karanta wata takarda, wadda lauyan Abduljabbar da ke ake...
Wani manomi a karamar hukumar Doguwa da ke jihar Kano, Malam Hashim Haruna ya ce, Saboda tsadar Taki za su ajiye noma su koma sayar da...
Wani masanin harkokin noma a kwaljejin noma ta Audu Bako da ke garin Dambatta, a jihar Kano, Malam Abduljalil Isma’il ya ce, yin amfani da Turoso...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kafin Maiyaki, a karamar hukumar Kiru, karkashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, wasu matasa biyu sun gurfana da zargin amfani...
Alkalin kotun shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba, Sani Tanimu Sani Hausawa, ya biya wa wani matashi kudin tara Naira Dubu Tara da Dari Biyar....