Shugaban makarantar Nurul Qur’an Litahfizul Qur’an Wattajweed, Malam Kawu Yusuf Magashi, ya ce, da gwamnati da masu hannu da shuni za su kawo tsari kamar yadda...
Mai horas da Manchester City, Pep Guardiola, ya ce, ba shi da tantama Antonio Conte na iya jagorantar Tottenham zuwa ga nasara mai dorewa, amma sai...
Mai horas da Bayern Munich, Julian Nagelsmann, ya ce, kungiyarsa ba za ta zama abin kunya ba, bayan wasanni biyu marasa dadi da ta buga. Zakarun...
Limamin masallacin Juma’a da ke unguwar Dangoro a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, idan har uwa ta lalace, babu...
Limamin masallacin Juma’a na Nana A’isha Unguwar Gabas Naibawa, Sheikh Abdulbari Khidir Bashir ya ce, duk wanda ya kasance ya na karanta Alkur’ani zai samu nutsuwa...
Mai horas da Manchester United, Ralf Rangnick, ya musanta jita-jitar da ake ta yadawa na cewa, a na takun saka tsakanin Harry Maguire da Cristiano Ronaldo...
Kocin Liverpool Jurgen Klopp, ya ce, har yanzu ba a bayyana irin girman raunin da dan wasa Diogo Jota ya ji ba, amma ya ce, ko...
Limamin masallacin Juma’a na Mash Alil haram da ke Sabuwar Gandu, malam Abdullahi Husaini ya ce, rashin zumunci ya sa ba a bibiyar Marayu da Zawarawa,...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a da ke unguwar Tukuntawa malam Ahmad Ali ya ce, yawaita Istigfari ne mafita ga al’umma, domin samun zaman lafiya da yayewar kunci....
Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, malam Ibrahim Shekarau ya ce, sun karɓi duk abin da Allah Ya ƙaddara a gare su, dangane da hukuncin da...
Kotun shari’ar musulinci mai zamanta a Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a, Mansur Ibrahim Bello ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Matashin mai suna Safiyanu...
Kwamishinan raya karkara da tsara birane na jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso, ya ce, dama can Abdullahi Abbas shi ne shugaban jam’iyyar APC kamar yadda ta...
Shugaban sashen harsuna a kwalejin ilimi ta tarayya kuma limamin masallacin juma’a a da ke jihar Kano, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u ya ce, saboda miji ya...
An sake gurfanar da matashin nan mai suna Abba Bros a gaban kotun jiha mai lamba 17 da ke zamanta a Milla road, da zargin fashi...
Kotun shari’ar Muslunci mai zamanta a ƙaramar hukumar Ungogo, ƙarƙashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali.Ƙunshin zargin da ake...