Kwamitin shirya gasar cin kofin Habu PA dake wakana a ƙaramar hukumar Tarauni ya sanya ranar Juma’a a matsayin ranar da za a kammala gasar.Shugaban kwamitin,...
Babban limamin masallacin juma’a na Sahaba da Kwandila Sheikh Muhammad Bin Usman ya ce, aikin gwamnati ga matan aure, na daya daga cikin abinda ke kawo...
Hukumar kare hakkin masu saye da sayarwa ta jihar Kano ta ce, ba za ta bari ‘yan kasuwa su karawa kayayyakin masarufi kudi alokacin da watan...
Wata bishiyar Madaci a kasuwar Sabon gari, da ke jihar Kano, kogon tsakiyar ta ya kama da wuta, wanda dakyar hukumar kashe Gobara ta yi nasarar...
Wani dattijo mai shekaru tamanin a garin Riyi dake karamar hukumar Sumaila ya karbi addinin musulunci. Daya daga cikin masu yin Da’awa a yankin, Malam Salisu...
Shugaban kungiyar malamai da iyayen yara na makarantar Firamaren yankin Rummawa dake karamar hukumar Ungogo, Malam Sulaiman Umar ya bukaci gwamnatin jihar Kano da ta kawo...
An sami bayan Kunkuru da laya akan wani Kabari, yayin da al’ummar unguwar Mai Kalwa Gabas dake ƙaramar hukumar Kumbotso su ka je binne Mamaci Mai...
Wani matashi mai sana’ar yin tukawanen kasa a karamar hukumar Dawakin Tofa, Umar Ya’u, ya ce, ya riƙe sana’ar sa ta gado ne domin tafi masa...
Wasu bata garin matasa a na zargin sun afkawa al’ummar yankin Kofar Na’isa da sara da suka da tsakar rana, a karshen makon da ya gabata....
Wani dattijo mai sana’ar saka Kwanduna da Akurkin kaji, dake Zangon Dawanau a karamar hukumar Dawakin Tofa, Malam Muhammad Lawan ya yi kira ga matasa da...
Wata gobara ta tashi a cikin wani kangon kiwon Tumakai, dake unguwar Madigawa a karamar hukumar Dala, da ta yi sanadiyar yanka Tumakan gaba daya, a...
A ci gaba da wasannin damben gargajiya dake gudana a filin wasa na Ado Bayero Square a nan jihar kano, wasu daga cikin wasannin da a...
Hukumar yakar rashawa da karba korafe-korafe ta jihar Kano ta ce, ta gano wasu ƴan kasuwa sun fara ƙara farashin hatsi a kasuwar Dawanau, saboda haka...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gargaɗi iyaye da su ƙara himma wajen kulawa da karatun ƴaƴan su, domin rayuwar su ta zama...
Wani manomi a yankin Katsinawa dake ƙaramar hukumar Ungogo, ya ya bayyana bahayar ɗan Adam a matsayin taki mafi inganci. Manomin ya bayyana hakan ne a...